Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

Al-ƙur'ani tare Tarjama Hausa

Published by: Quran Audio Library
Downloads
Revenue

Description

Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye.
Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki.
***Keɓance-keɓancen Manhajar:***
- Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa
- Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alƙur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai
- Karatun Alƙur'ani Ka more da jaratun Alƙur'ani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali
- Tarjamar Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma Ka fahimci Alƙur'ani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Ma'anoninsa zuwa Yaren Halshen Hausa
- Lissafin Yarurruka Buɗe Manhajar da Yarenka ko kuma Yaren da ka ke sha'awar buɗe Mus'hafin da shi
- Tilawowi Sauraren Tilawar Alƙur'ani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Ma'abota Tilawowi daɗaɗa.
- Tarjama ta Sauti: Sauraron Tarjama ta Sauti na Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma da Yaren (sunan yaren a nan)
- Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Al ƙur'ani mai Girma
- Wa ƙa fi: Raɓa Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don samun sauƙin komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu.
- Matattara: Raɓa kowane adadi na ayoyi zuwa matattara, domin saurin komawa garesu nan gaba.
- Raɓa abubuwan da suka faɗo: Raɓa abubuwan da suka faɗo da tuntuntuni a lokacin Tilawar Alƙur'ani, ko karanta Tarjamar ma'anoninsa.
- Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Ma'anoninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta.
- Tsari na da ban: An zaɓi launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajiyar masu magana da yaren Halshen Hausa
Designed and developed by: https://smartech.online
Hide Show More...

Screenshots

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa FAQ

  • Is Alƙurani Mai Girma Quran Hausa free?

    Yes, Alƙurani Mai Girma Quran Hausa is completely free and it doesn't have any in-app purchases or subscriptions.

  • Is Alƙurani Mai Girma Quran Hausa legit?

    Not enough reviews to make a reliable assessment. The app needs more user feedback.

    Thanks for the vote

  • How much does Alƙurani Mai Girma Quran Hausa cost?

    Alƙurani Mai Girma Quran Hausa is free.

  • What is Alƙurani Mai Girma Quran Hausa revenue?

    To get estimated revenue of Alƙurani Mai Girma Quran Hausa app and other AppStore insights you can sign up to AppTail Mobile Analytics Platform.

User Rating
App is not rated in South Korea yet.
Ratings History

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa Reviews

No Reviews in South Korea
App doesn't have any reviews in South Korea yet.

Store Rankings

Ranking History
App Ranking History not available yet
Category Rankings
Chart
Category
Rank
Top Free
169

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa Installs

Last 30 days

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa Revenue

Last 30 days

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa Revenue and Downloads

Gain valuable insights into Alƙurani Mai Girma Quran Hausa performance with our analytics.
Sign up now to access downloads, revenue, and more.

App Info

Category
Education
Languages
Amharic, Arabic, Croatian, Danish, Dutch, English, German, Hausa, Japanese, Kannada, Polish, Portuguese, Romansh, Serbian, Yoruba
Recent release
1.0.1 (1 year ago )
Released on
Apr 6, 2023 (1 year ago )
Last Updated
5 days ago