Magana Jari Ce 1 2 3

Yaro Bada Kudi a Gaya Maka

Veröffentlicht von: Abdulkarim Nasir

Beschreibung

Time 4 Hausa Entertainment:
All in ONE Magana Jari Ce mp3 & pdf (Part 1, part 2 & part 3)
The app speaks for itself. Please see the screenshots!
Each story is on its own. Arranged carefully and titled accordingly.
App Contents:
MAGANA JARI CE LITTAFI NA DAYA
* Magana Jari Ce 1
* Labarin Bororo Da Dan Zaki
* Banza Ta Kori Wofi
* Sauna Kira Mana Shashasha, In Kaga Sakarai Ku Taho Tare
* Labarin Auta Dan Sarkin Noma Da Naman Jeji
* Labarin Sahoro Da Sahorama : magana jari ce part 1 audio
* Labarin Wani Bakauye Da Wadansu Yan Birni
* Labarin Wani Aku Da Matar Ubangidansa
* Labarin Sarkin Zairana Da Sarkin Bokaye Gara
* Labarin Kyanwa Da Bera : magana jari ce na uku audio
* Labarin Wani Jaki Da Sa
* Yadda Muka Yi Da Ubangijina Ojo
* In Ajali Yayi Kira, Ko Babu Ciwo A Je
* Labarin Wadansu Abokai Su Uku
* Munafuncin Dodo, Ya Kan Ci Mai Shi
* Abun Da Mutum Ya Shuka Shi Zai Girba, In Hairan Hairan, In Sharran Sharran : littafin magana jarice
* Fara Koyon Mulki Da Baki Kafin Ka Koyi Mulki Da Hannu
* Babban Mugun Abu Gun 'Da Yayi Hushi Da Iyayensa
* Banza Girman Mahaukaci, Karamin Mai Wayo Ya Fi Shi
* Labarin Sarkin Busa : magana jari ce part 1
* Kowa Yayi Kokarin Ya Sami Fiye Da Abun Da Allah Ya Nufeshi Da Shi, Ya Ja Wa Kansa Lalacewa : magana jari ce part 1 audio
* Labarin Annabi Sulaimanu
* Ba Wahalalle Sai Mai Kwadayi
* Saurin Fushi Shi Ke Kawo Da Na Sani
* Raina Kama Kaga Gayya
* Shaihu Mujaddadi Dan Hodiyo Da Umaru Mu'Alkamu
* Shaihu Dan Hodiyo Da Madugu
* Shaihu Dan Hodiyo Da Wani Malami
* Sauri Ya Haifi Nawa
MAGANA JARI CE LITTAFI NA BIYU
* Magana Jari Ce 2
* Yaro Tsaya Matsayinka, Kada Zancen Yan Duniya Ya Rude Ka
* Ba Ruwan Arziki Da Mugun Gashi, Wanda Allah Ya Ba Hakuri Ya Fi a Zage Shi
* Kalala Da Kalalatu
* Yusha'u Na-Narimi-Dutse-Ba-Ka Fargaba
* Mara Gaskiya Ko Cikin Ruwa Yayi Jibi
* Ba Gaskiya Bace A Bar Bida Ga Sharia, Kai Dai a Samo Sa'a
* Sarkin Noma Da 'Ya'yansa
* Da Muguwar Rawa Gwamma Kin Tashi
* Labarin Jimrau Dan Sarkin Noma Na Biyu
* Labarin Wani Makaho : magana jari ce part 2
* Labarin Kosau Dan Sarkin Noma Na Fari
* Anki Cin Biri, Anci Dila
* Gamuwar Kosau Da Jimrau Da Nomau
* Jarrabawar Da Aka Yiwa Sarkin Barayi Nomau
* Wadansu Madinka Guda Uku
* Kuda Wajen Kwadayi A Kan Mutu
* Yaro Bari Murna Karenka Ya Kama Zaki
* Kukan Kurciya Ma Jawabi Ne, Mai Hankali Ke Ganewa
* Wani Sarki Da Yaronsa
* Zafin Nema Ba Ya Kawo Samu
* Allah Na Taimakon Wanda Ya Taimaki Kansa
* Labarin Ja'iru Dan Sama Jannati
* Wadansu Yan Kama Da Yan Sama Jannati
* Sarkin Farisa Da Wani Bahindi
* Wadansu Samari Su Uku
* Kama Da Wane Ba Wane Bane
* Labarin Kamaruzzaman Dan Sarki Shahruzzaman
* Labarin Amjadu Da Asadu
* Kyale Maketaci Yayi Ta Halinsa, Kome Ya Jima Zamani Na Nan
* In Maye Na Da Hankali Ba Ya Fid Da Maitarsa A Fili
* Iya Gani Iya Kyalewa : magana jari ce part 2
* Rana Ta Karshe
MAGANA JARI CE LITTAFI NA UKU
* MAGANA JARI CE 3
* KOWA YA DOGARA GA ALLAH, KADA YA JI TSORON HASSADA, BALLE KETA
* IN ALLAH YA TAIMAKEKA KAI KUMA KA TAIMAKI NA BAYA GAREKA
* GIRMAN KAI RAWANIN TSIYA
* WANDA KE WULAKANTA JAMA'A DUK YA GA IYAKARSA
* DAN HAKIN DA KA RAINA SHI KE TSONE MAKA IDO
* ALHERI DANKO NE, BA SHI FADUWA KASA BANZA
* MUNAFUNCI DODO, YA KAN CI MAI SHI
* KWADAYI MABUDIN WAHALA, IM BA KWADAYI, BA WULAKANCI
* YARO BATA HANKALIN DARE KAYI SUNA
* KAREN BANA SHIKE MAGANIN ZOMON BANA
* IN ZAKA GINA RAMIN MUGUNTA, GINA SHI GAJERE
* RAMA CUTA GA MACUCI IBADA : magana jarice 3 mp3
* MAI ARZIKI KO A KWARA YA SAI DA RUWA
* LABARIN SARKI JATAU : magana jari ce part 3
* SA'A WADDA TAFI MANYAN KAYA : magana jari ce audio 3
* HASSADA GA MAI RABO TAKI : magana jari ce part 3 audio
* ZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CARA, KO ANA MUZURU ANA SHAHO, SAI YA YI : magana jari ce na uku audio
* MAI RABON SHAN DUKA BA YA JIN KWABO, SAI YA SHA
* LABARIN SUSUSU DA SHASHASHA
* KOWA YA DAKA RAWAN WANI, YA RASA TURMIN DAKA TASA
* SAI BANGO YA TSAGE KADANGARE KE SAMUN WURIN SHIGA
Complete Magana jarice 3 audio now available in the app!
Ausblenden Mehr anzeigen...

Screenshots

Magana Jari Ce 1 2 3 Häufige Fragen

  • Ist Magana Jari Ce 1 2 3 kostenlos?

    Ja, Magana Jari Ce 1 2 3 ist komplett kostenlos und enthält keine In-App-Käufe oder Abonnements.

  • Ist Magana Jari Ce 1 2 3 seriös?

    Nicht genügend Bewertungen, um eine zuverlässige Einschätzung vorzunehmen. Die App benötigt mehr Nutzerfeedback.

    Danke für die Stimme

  • Wie viel kostet Magana Jari Ce 1 2 3?

    Magana Jari Ce 1 2 3 ist kostenlos.

  • Wie hoch ist der Umsatz von Magana Jari Ce 1 2 3?

    Um geschätzte Einnahmen der Magana Jari Ce 1 2 3-App und weitere AppStore-Einblicke zu erhalten, können Sie sich bei der AppTail Mobile Analytics Platform anmelden.

Benutzerbewertung

5 von 5

1 Bewertungen in Vereinigte Staaten

5 star
1
4 star
0
3 star
0
2 star
0
1 star
0
Bewertungsverlauf

Magana Jari Ce 1 2 3 Bewertungen

Wonderful App

Mustapha AMK on

Nigeria

Amma littafi na 2 da na 3 audio ba kai warshe ba. App din ya tsaru sosai gaskiya. I enjoy it.

Night Rainbow

manseer ladan on

Nigeria

Gaskiya app innan ya tsaru da kyau sosai amma mai yasa labarin littafi na 2 da 3 ba su kai karshe sai su kare Allah ya kara basira

Aliyu

Alious yari on

Nigeria

Pls dan allah kasa mna ruwan bagaja if possible please wallahi kayi kokari dakasa wannan munason wancan shima in kanada hali

Sir sp

bros Sp on

Nigeria

Masha Allah gsky app din ba laifi yyi Sedai audio yana kick out idan yakai lbrn shehu dan fodio da madugu. Bansani ba nawane kawai yake haka?

Mzk

Zahradden on

Nigeria

Gaskiya wannan app din masha allah wandanda suka dauki nauyinsu allah saka da alkhairi. Shawara daya: Yakamata a chanza user interface GUI. Allah bada lada

Magana Jari ce

limandugaji1 on

Nigeria

Allah yasa kawa wannan ma rubuci da Alkhairi Allah kuma yajikansa da rahama wanda ya Dora wannan littafi a wanna littafi ta hanyar ji ba se an karanta ba yayi kokari mutuka da saukaka wanna littafi mai albarka shima Allah ya biya shi. MUNGODE.

Store-Rankings

Ranking-Verlauf
App-Ranking-Verlauf noch nicht verfügbar
Kategorien-Rankings
Diagramm
Kategorie
Rang
Top Bezahlt
90

Magana Jari Ce 1 2 3 Konkurrenten

Name
Sexy Couples Truth or Dare
Dirty Party Game for Adults
Legend Lite
TakeMe - Live Stream
Live & Video Call
JACC
Jaber Al-Ahmed Cultural Centre
Airtel Screen
Radio Nigeria - Music Player
Islamic radio online live
Northflix
AREWA24 ON DEMAND
Stream Full Episodes On Demand
MagicMelon

Magana Jari Ce 1 2 3 Installationen

Letzte 30 Tage

Magana Jari Ce 1 2 3 Umsatz

Letzte 30 Tage

Magana Jari Ce 1 2 3 Einnahmen und Downloads

Gewinnen Sie wertvolle Einblicke in die Leistung von Magana Jari Ce 1 2 3 mit unserer Analytik.
Melden Sie sich jetzt an, um Zugriff auf Downloads, Einnahmen und mehr zu erhalten.

App-Informationen

Kategorie
Entertainment
Herausgeber
Abdulkarim Nasir
Sprachen
English
Letzte Veröffentlichung
1.1 (vor 2 Jahren )
Veröffentlicht am
Dec 10, 2019 (vor 4 Jahren )
Zuletzt aktualisiert
vor 1 Woche