Alƙurani Mai Girma Quran Hausa

Al-ƙur'ani tare Tarjama Hausa

Разработчик: MP3Quran
Скачивания
Доход

Описание

Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye.
Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki.
***Keɓance-keɓancen Manhajar:***
- Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa
- Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alƙur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai
- Karatun Alƙur'ani Ka more da jaratun Alƙur'ani Mai Girma daga kwafi tatacce mai adon mai janhankali
- Tarjamar Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma Ka fahimci Alƙur'ani da -Yarenka ta Hanyar Tarjamar Ma'anoninsa zuwa Yaren Halshen Hausa
- Lissafin Yarurruka Buɗe Manhajar da Yarenka ko kuma Yaren da ka ke sha'awar buɗe Mus'hafin da shi
- Tilawowi Sauraren Tilawar Alƙur'ani Mai Girma da Sautin Makaranta Shahararru da Ma'abota Tilawowi daɗaɗa.
- Tarjama ta Sauti: Sauraron Tarjama ta Sauti na Ma'anonin Alƙur'ani Mai Girma da Yaren (sunan yaren a nan)
- Makunnin Sauti nai ci gaba: Makunnar za ta ba ka damarmaki na ci gaba kamar Maimaitawa domin taimaka maka a wajen haddar Al ƙur'ani mai Girma
- Wa ƙa fi: Raɓa Alamomi Manazarta da kulawa da da su, don samun sauƙin komawa zuwa wuraren dakatawa a wajen wasu ayoyi ayyanannu.
- Matattara: Raɓa kowane adadi na ayoyi zuwa matattara, domin saurin komawa garesu nan gaba.
- Raɓa abubuwan da suka faɗo: Raɓa abubuwan da suka faɗo da tuntuntuni a lokacin Tilawar Alƙur'ani, ko karanta Tarjamar ma'anoninsa.
- Tarayya: Tarayyar Ayoyin ko Ma'anoninsu zuwa abokanka ta hanyar Manhajoji da zaurukan sa da zumunta.
- Tsari na da ban: An zaɓi launuka da zayyana mai hutar da idanu, da tsare-tsare na zamani da aka tsakurosu daga gargajiyar masu magana da yaren Halshen Hausa
Designed and developed by: https://smartech.online
Скрыть Показать больше...

Скриншоты

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa Частые Вопросы

  • Приложение Alƙurani Mai Girma Quran Hausa бесплатное?

    Да, Alƙurani Mai Girma Quran Hausa полностью бесплатное и не содержит встроенных покупок или подписок.

  • Является ли Alƙurani Mai Girma Quran Hausa фейковым или мошенническим?

    Недостаточно отзывов для надежной оценки. Приложению нужно больше отзывов пользователей.

    Спасибо за ваш голос

  • Сколько стоит Alƙurani Mai Girma Quran Hausa?

    Приложение Alƙurani Mai Girma Quran Hausa бесплатное.

  • Сколько зарабатывает Alƙurani Mai Girma Quran Hausa?

    Чтобы получить оценку дохода приложения Alƙurani Mai Girma Quran Hausa и другие данные AppStore, вы можете зарегистрироваться на платформе мобильной аналитики AppTail.

Оценки пользователей
Приложение еще не оценено в Финляндия.
История оценок

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa Отзывы Пользователей

Нет отзывов в Финляндия
Приложение пока не имеет отзывов в Финляндия.

Оценки

История позиций в топах
История рейтингов пока не доступна
Позиции в категории
Рейтинг
Категория
Позиция
Топ бесплатных
60

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa Конкуренты

Name
Dua and Azkar Offline
Dua & Azkar With Audio Offline
Smart Hausa Dictionary
Dictionary with explanation
English To Hausa Translation
Hausa Quran
Al Kur'ani (Quran in Hausa)
Learn Hausa language
Darulfikr Pro
Hausa-English Dictionary
100,000 words!
Hausa Dictionary - Dict Box
English Hausa Words Phrases
Learn Hausa For Beginners
Hausa Language In 31 Days
MA'ANONI DA SHIRIYAR ALQUR'ANI
Qur'ani tare da fassarar hausa

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa Установки

30дн.

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa Доход

30дн.

Alƙurani Mai Girma Quran Hausa Доходы и Загрузки

Получите ценные инсайты о производительности Alƙurani Mai Girma Quran Hausa с помощью нашей аналитики.
Зарегистрируйтесь сейчас, чтобы получить доступ к статистика загрузок и доходов и многому другому.

Информация о приложении

Категория
Education
Разработчик
MP3Quran
Языки
Portuguese, German, Amharic, Kannada, Croatian, Danish, Hausa, Dutch, English, Yoruba, Japanese, Polish, Romansh, Serbian, Arabic
Последнее обновление
1.0.1 (1 год назад )
Выпущено
Apr 6, 2023 (1 год назад )
Обновлено
3 дня назад
This page includes copyrighted content from third parties, shared solely for commentary and research in accordance with fair use under applicable copyright laws. All trademarks, including product, service, and company names or logos, remain the property of their respective owners. Their use here falls under nominative fair use as outlined by trademark laws and does not suggest any affiliation with or endorsement by the trademark holders.